GA ASIRIN KIRANYE DA MALLAKA GASKIYA WANNAN SIRRIN TO SAI DAI IMANI ZAISA MUBADASHI HAKANAN


Idan namiji Yana so yakirawo mace ko matarsa ko budurwarsa tazo har inda yake dakanta ko bazawararsa to ko tayi yajine to zatazo dakanta cikin gaugawa kota shirya ko bata shiryaba 


Idan kuma mace ce takeso takirawo namiji ko saurayinta ko mijinta kowani ko wata qawarta yazo har inda take Babu jinkiri to itama wannan SIRRIN zatayi kawai magana TAQARE


Idan kuma wani ne yacima bashi ko wani abunka dai yaqizuwa ko abokin mu a mala yadena zuwa wajanka ko yagudu da haqqinka kanaso yazo ko yashirya ko Bai shiryaba to wannan SIRRIN zaka buga masa yazo take Yanke BAMU Bada Dan ayi muguntaba akiyaye sosai JAMA A 


👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Da farko zaka SAMO ciyawar gidan shuri wadda take futowa akan gidan saika SAMO ciyawar gidan tururuwa saika hadesu kadakesu saika zuba man Shanu kadan acikin hayaqin saika zuba turaran Kun faya Kun kagauraya to hayaqin yagama haduwa saura Kuma aikin da za ayi


Idan zakayiwa mutum wannan KIRANYE mace ko namiji to zaka bari sai dare yayi katabbatar yayi bacci to saika SAMO garwashin wuta kashiga daki kazuba wannan hayaqin cikin garwashin kadan saika Bude bakinka Yana shiga saika kirayi sunan Wanda zaka yiwa aikin ko mace ko namiji Idan kakirayi sunansa saika Fadi buqatarka akansa Kuma kace yazo ko tazo da sauri to zaka kirayi sunan sa ko nata sau 7 duk guda kafadi buqatarka akansa Kuma kace yazo da sauri lokacin da hayaqin yake shiga bakinka kanayin sau 7 kagama sai gobe to haka zakayi wannan hayaqin tsawan sati daya kawai to duk taurin kan mutum kafin kwana 7 yazo inda kake ko yaqi ko yaso koshi wanene ko ita wacece Kuma sabida haka akiyaye wannan SIRRIN munbadashi abisa qa Ida sabida haka kowa yayi aiki dashi abisa qa Ida allah yatemaka ameeeen

👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆

Gamasu Neman izinin wannan SIRRIN to saika TURAWA YAN UWA ZUWA WASU GURUP GURUP DOMIN SUMA SU AMFANA DASHI WANNAN SIRRIN

🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

Post a Comment

Previous Post Next Post