** Samun ''Daukaka Da Farin Jini **
Ana Samun Ganyan Bishiyar Dogon Yaro Guda ''Dari
Sai Arubuta
(( Warafa'anahu Maka Nan Aliyya )) Ajikin Kowani Ganye Qafa ''Daya Har Ganye ''Dari Babu ''Daya -
Chikon Na ''Darin Sai Arubuta
(( La Ilaha Illallahu )) Ata Cikin Ganyen Sannan Atabayan Ganyen Sai Arubuta Muhammadurrasulullahi
Sai Ashanya Yabushe
Sannan Asami Garin Furen Tumfafiya Ahada Arinqa Shansa Da Nono Ko Madara Nakwana 7 Ana zuba kadan Aruwa Ana Shafe Fuska Dashi
To Waallahi Tallahi Malam Awannan Yankinku Sai ka Sami ''Daukaka Ko Maqiyanka Ba Suso inshaallahu
Izininsa Ayi Shiaring Zuwa Group Biyar Da Salati Goma
Allah Yabada Nasara''
Fatan Addu'a Nagari''
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Post a Comment