SIRRIN BUDEWAR TAURARI.
Wanda al'amuran rayuwarsa suka chakude lamura suka ta'zzara rayuwa tayi kunci...
Idan dan kasuwa ne ba a jin dadin kasuwar. Ko kuma alkhairin da ake samu a can baya yanzu ba a samu.
Mijinki ne ya daina yi miki alkhairin da ya saba.
A'ah maigidanka ne a kasuwa ko wajen aiki ya daina yi maka alkhairi.
Ga SIRRIN budewar taurari a jarraba. Insha-Allahu za a mana addu'ar fatan alkhairi.
Ana yin wuridin (Suratul-Sharhi) ne kafa 99
kullum tsawon kwana 7 a jere Insha-Allahu harkokin rayuwa za su dawo dai-dai kofofin arzuki za su bude alkhairai za su yi ta zuwa ta inda ba ayi zato ba da izinin ALLAH
👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆👆
Gamasu Neman izinin wannan SIRRIN to saika TURAWA YAN UWA ZUWA WASU GURUP GURUP DOMIN SUMA SU AMFANA DASHI WANNAN SIRRIN
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Post a Comment